Jump to content

Ashraf Hendricks

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ashraf Hendricks
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 28 ga Yuli, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hellenic F.C. (en) Fassara2001-200430
Vasco da Gama (South Africa)2004-2006211
Bidvest Wits FC2006-2009858
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2007-20073
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara2009-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ashraf Hendricks (an haife shi a ranar 28 ga watan Yuli shekara ta 1984 a Cape Town, Western Cape. ) Dan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu ( ƙwallon ƙafa) mai tsaron baya[1].Shine wanda ya buga wa Afirka ta Kudu wasa . [2]

  1. "Ashraf Hendricks". ESPN FC. ESPN Inc. Retrieved 10 April 2014.
  2. Ashraf Hendricks at National-Football-Teams.com