Jump to content

Asibitin Orthopaedic na Kasa, na Enugu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Orthopaedic na Kasa, na Enugu
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Enugu
Babban birniEnugu
Coordinates 6°27′54″N 7°31′30″E / 6.46504175°N 7.52504968°E / 6.46504175; 7.52504968
Map
Contact
Address OFF ABAKALIKI ROAD, AT ABKPA JUNCTION

Asibitin Orthopaedic na Kasa, Enugu asibitin kwararru ne na gwamnatin tarayya na Najeriya wanda ke cikin Enugu, Jihar Enugu, Najeriya. Daraktan kiwon lafiya na yanzu shine Emmanuel Iyidobi. [1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Asibitin Orthopedic na kasa, na Enugu a ranar 17 ga watan Janairu 1975. An san asibitin da suna Haile SelassieI Institute of Orthopedic, Plastics and Ophthalmic Surgery. [2]

Daraktan Kiwon Lafiya[gyara sashe | gyara masomin]

Babban daraktan lafiya na asibitin na yanzu shine Emmanuel Iyidobi. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "How gas explosion claimed 4 lives in my household ― Survivor". Vanguard News (in Turanci). 2022-05-24. Archived from the original on 2022-06-03. Retrieved 2022-06-23.
  2. "Nigerian doctors among world's best, says UNTH CMD". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-10-06. Archived from the original on 2022-05-02. Retrieved 2022-06-23.
  3. Dzoho, Tarzoor (2022-05-24). "Survivor: How gas explosion claimed four lives in my household". TODAY (in Turanci). Archived from the original on 2022-06-23. Retrieved 2022-06-23.