Asibitin TBT Gboko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asibitin TBT Gboko wanda TBT Gwabi (Nig.) Limited ya kafa, asibiti ne da ke kan titin Captain Downes a garin Gboko, tsakiyar yankin Tiv don samar da isasshen tsarin kula da lafiya ta yadda za a rage cututtuka da mace-mace a tsakanin mutanen Jihar Benué da kewaye. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Bem Agbuku, Makurdi (2011-02-28). "School Profile TBT College Wannune". The North Central NewsNow. Retrieved 2011-05-02.