Jump to content

Asibitin Tarayya na Azare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Tarayya na Azare
Bayanai
Ƙasa Najeriya da Jihar Bauchi
Wuri
Map
 11°40′28″N 10°11′57″E / 11.6744°N 10.1991°E / 11.6744; 10.1991
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Bauchi
Mazaunin mutaneAzare
Daga cikin Asibitin
Babbar kofar shiga ta Asibitin

Asibitin Gwamnatin Tarayya (FMC) Azare, cibiyar kiwon lafiya ce mallakin gwamnatin tarayyar Najeriya. Asibitin an gina shi ne a cikin garin Azare, karamar hukumar Katagum, jihar Bauchi, Najeriya . An bude cibiyar don fara aiki a shekara ta 2001. [1] [2]

WACS da kuma NOUN duk sun amince da Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya na Azare. [3]

Kofar shiga Asibitin Gwamnatin Tarayya na Azare