Augusto Carneiro
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Angola, 5 Nuwamba, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Augusto de Jesus Corte Real Carneiro wanda aka fi sani da sunan barkwanci Tó Carneiro (An haife shi ranar 5 ga watan Nuwamba, 1995). Ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a Petro de Luanda, kuma tawagar ƙasar Angola.[1]
Aikin club
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara bayyana ne a ranar 29 ga watan Yuni 2017 a gasar COSAFA ta 2017 da aka gudanar a Afrika ta Kudu inda ya fafata da Malawi sukayi kunnen doki 0-0.[2]
Ya kuma halarci gasar cin kofin kasashen Afrika.[3]
A ranar 11 ga watan Oktoba, 2021, Tó Carneiro ya zura kwallo a ragar Gabon a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta 2022 da ci 2-0.[4]