Auta Balefi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auta Balefi

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Auta Balefi yanki ne mai cigaba a tsakiyar Najeriya. Wannan garin yana cikin karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa. Yana kusa da Abuja, babban birnin tarayyar a Najeriya. Shahararrun cibiyoyi da aka gano a garin sun hada da, Cibiyar Jami'ar Birgham (ECWA); Living Faith Church, Goshen City; The Redeemed Christian Church of God, Redemption Camp, Auta gurgu; da wasu gine-gine masu tasowa. Wannan gundumar tana ci gaba cikin sauri saboda kusancinta da babban birnin tarayya Abuja.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]