Awaji-Inombek Abiante

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Awaji-Inombek Abiante
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Awaji-Inombek Dagomie Abiante (an haife shi 16 Yuni 1967) ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai (Nigeria) mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Andoni / Opobo-Nkoro a jihar Ribas.[1] An zaɓi Hon Awaj-inombek Abiante a shekarar 2019 a matsayin ɗan majalisar wakilai ta Najeriya ta 9 a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (Nigeria).[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://nass.gov.ng/mps/single/61
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-13. Retrieved 2023-03-11.