Azara Egbelu
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Azaraegbelu ƙauye ne a kudu maso gabashin Najeriya dake kusa da birnin Owerri. Sunan ya samo asali ne daga Emekuku. Azaraegbelu shi ne ɗan Emekuku na farko kuma ana ɗaukarsa a matsayin mafi ƙarfi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
