Azeem Ahmed Tariq
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 14 ga Yuni, 1944 |
| ƙasa | Pakistan |
| Harshen uwa | Urdu |
| Mutuwa | 1 Mayu 1993 |
| Karatu | |
| Harsuna | Urdu |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
Muttahida Qaumi Movement – London (en) |
Azeem Ahmed Tariq ( Urdu ) (ya mutu a ranar 1 ga watan Mayu shekara ta 1993) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance Shugaban MQM (Muhajir Qaumi Movement). An kafa jam'iyyar ne don fafutukar kare hakkin Mohajir a Sindh, wadanda suka kasance baƙi ne daga Kasar Indiya a lokacin da Indo da Pakistan suka rabu .
Kisan kai
[gyara sashe | gyara masomin]An kashe Tariq a gidansa na Karachi a ranar 1 ga watan Mayu, a shekara ta 1993. Da misalin karfe 3 na asuba, masu kutse sun shigo cikin gidan, sun dauki makullan dakin kwanan shi kuma sunyi ta harbi da yawa yayin da yake bacci a kasan dakin zane. Yana ɗaya daga cikin shugabannin MQM da ma'aikata waɗanda aka kashe tsawon shekaru.