Jump to content

Azume Adams

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azume Adams
Rayuwa
Haihuwa Tamale, 28 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.71 m

Azuma Adams (an haifeta ranar 28 ga watan Disamba, 1997) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana ce da ke wasa a matsayin mai tsaron gida. Ta fito a wasanni biyu na kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa da shekara 17 ta Ghana. Ta kasance a cikin Squad a Gasar Cin Kofin Duniya na Mata na 2012 FIFA U-17, 2014 FIFA U-17 Women's World Cup da 2016 FIFA U-20 Women's World Cup.[1][2][3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Ghana - A. Adams - Profile with news, career statistics and history - Women Soccerway". gh.women.soccerway.com. Retrieved 2019-09-14.
  2. "Azume Adams". worldfootball.net (in Turanci). Retrieved 2019-09-14.
  3. admin (2014-03-19). "Azume Adams Wins Player of the Match Award against Germany". Ghana Live TV (in Turanci). Retrieved 2019-09-14.
  4. "List of Players" (PDF). FIFA U-17 Women's World Cup Azerbaijan 2012. FIFA. 2012. Archived from the original (PDF) on 2012-10-21. Retrieved 2019-09-14.