Azumini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azumini
Abiya
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Azumini wani gari ne, da ke a jihar Abia ta Najeriya. Garin na da nisan mil 15 daga kudu da birnin kasuwanci na Aba. Garin ya shahara saboda kogin Azumini blue.

Hakanan tsohuwar hanya ce ta cinikin, bayi ta cikin kogin Azumini blue, wanda aka fi sani da yare na gida kamar Mini-Okigo.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]