Babban Asibitin Ningi
Appearance
Babban Asibitin Ningi | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi |
Coordinates | 11°03′56″N 9°34′05″E / 11.065578°N 9.567966°E |
|
Babban Asibitin Ningi asibitin kiwon lafiya ne mallakar gwamnatin jahar Bauchi dake cikin garin Ningi, karamar hukumar Ningi, jihar Bauchi, Najeriya . Ya kasance ne tsohon Otal din jaha da ke kan titin hanyar Kano. [1] Shi ne asibitin da aka fi zuwa kuma shi ne babban asibitin kiwon lafiya a yankin. [2] [3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.