Babban Banki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgbabban banki
Federal Reserve.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na banki, organ (en) Fassara, monetary authority (en) Fassara da public enterprise (en) Fassara
Nada jerin list of central banks (en) Fassara

Babban Banki, reserve bank, or monetary authority babbar hukumar gwamnati ce, wadda take kula da lura da harkokin kudaden kasa, kamar Kudi, Samarda Kudi, Riba. Babban banki kuma na lura da harkokin tsarin Bankunan Kasuwanci dake a kasashen da bankunan suke. Babban banki ba kamar bankunan kasuwanci bane, domin ita take da iko kawai wurin kara yawan kudaden da kasa ke amfani dasu, da kuma ita take buga kudaden da kasa ke amfani dasu,[1] wanda ke zama a matsayin abun amfani da aka yarda dashi a harkokin cinikayya.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Cite web |url= http://www.bankofcanada.ca/2013/11/5-and-10-bank-note-issue-2/%7Ctitle=$5 and $10 Bank Note Issue|author=Bank of Canada|publisher=|accessdate=7 November 2013