Jump to content

Babban Masallacin Juma'a na Ségou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babban Masallacin Juma'a na Ségou
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraSégou Region (en) Fassara
BirniSégou
Coordinates 13°26′N 6°15′W / 13.44°N 6.25°W / 13.44; -6.25
Map
History and use
Opening2009

Babban Masallacin Juma'a na Ségou shi ne masallaci mafi girma a garin Ségou na kasar Mali.

Shugaban Jamhuriyar, Amadou Toumani Touré, ya ƙaddamar da aikin bisa hukuma Fabrairu 2, 2007. An bude Babban Masallacin a shekarar 2009.[1]

Kungiyar Duniya ta daukaka Addinin Musulunci ce ta ba da kuɗin, wata ƙungiya dake a kasar Libya.[2]

Ginin ya kuma hada da makaranta da kuma cibiyar al'adu. Yankin ya kai 2300 kuma zai iya daukar masu bauta kimanin mutane 3000.

  1. Samfuri:Article
  2. « Ségou : Une mosquée digne de la réputation religieuse », in: L’Essor, 5 février 2007