Jump to content

Baghdad Bounedjah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Baghdad Bounedjah
Rayuwa
Haihuwa Oran, 24 Nuwamba, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
RCG Oran (en) Fassara2007-2011
Union Sportive Madinet El Harrach (en) Fassara2011-20134816
  Algeria national under-23 football team (en) Fassara2011-201153
Étoile Sportive du Sahel (en) Fassara2013-20154725
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya2014-
Étoile Sportive du Sahel (en) Fassara2015-201521
Al Sadd Sports Club (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Nauyi 78 kg
Tsayi 183 cm
Baghdad Bounedjah

Baghdad Bounedjah (an haife shi a shekara ta 1991 a birnin Oran, a ƙasar Aljeriya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2014.

Baghdad Bounedjah a yayin fafatawa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.