Jump to content

Oran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oran
وهران (ar)
ⵡⴻⵀⵔⴰⵏ (zgh)


Wuri
Map
 35°41′49″N 0°37′59″W / 35.6969444°N 0.6330556°W / 35.6969444; -0.6330556
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraOran Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraOran District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 852,000 (2010)
• Yawan mutane 13,312.5 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 64 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Gulf of Oran (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 101 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 31000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 041
Wasu abun

Yanar gizo oran-dz.com
Oran.

Oran (lafazi : /oran/ ; da harshen Berber: ⵡⴰⵀⵔⴻⵏ; da Larabci: وهران/Wahran) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Oran. Oran tana da yawan jama'a 609 940, bisa ga jimillar shekarar 2008. A 2010 kuwa adadin kidayar mutane yakai 853,000. An gina birnin Oran a shekara ta 903 bayan haifuwar Annabi Issa.

Oran shine birni nabiyu mafi girma a kasar bayan birnin Aljir ansan birnin da hadahadar kasuwanci.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]