Bah Ndaw
Appearance
|
| |||||||||||
25 Satumba 2020 - 24 Mayu 2021 ← Assimi Goita
28 Mayu 2014 - 10 ga Janairu, 2015 ← Soumeylou Boubèye Maïga (mul)
2008 - 2012
2003 - 2 ga Afirilu, 2004
1990 | |||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||
| Haihuwa |
San (en) | ||||||||||
| ƙasa | Mali | ||||||||||
| Karatu | |||||||||||
| Makaranta |
École de guerre (en) Combined Arms Military School in Koulikoro (en) | ||||||||||
| Harsuna |
Faransanci Rashanci Turanci Harshen Bambara | ||||||||||
| Sana'a | |||||||||||
| Sana'a |
soja, ɗan siyasa, helicopter pilot (en) | ||||||||||
| Tsayi | 1.95 m | ||||||||||
| Kyaututtuka | |||||||||||
| Sunan mahaifi | Le Grand | ||||||||||
| Aikin soja | |||||||||||
| Fannin soja |
Malian Air Force (en) | ||||||||||
| Digiri |
senior colonel (en) | ||||||||||
| Imani | |||||||||||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) | ||||||||||

Bah Ndaw (wanda aka rubuta da sunan N'Daw, N'Dah, ko N'Daou, an haife shi a 23 ga watan Agusta 1950) jami'in sojan Mali ne kuma ɗan siyasa . Ya zama shugaban ƙasar Mali a ranar 25 ga Satumbar 2020. Tsakanin Mayu 2014 da Janairun 2015, ya kasance Ministan Tsaro .