Jump to content

Baha Abu al-Ata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Baha Abu al-Ata
Rayuwa
Haihuwa Shuja'iyya (en) Fassara, 25 Nuwamba, 1977
ƙasa State of Palestine
Mutuwa Shuja'iyya (en) Fassara, 12 Nuwamba, 2019
Yanayin mutuwa death in battle (en) Fassara (airstrike (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Mai kare Haƙƙin kai
Mamba Al-Quds Brigades (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Baha Abu al-Ata ( Arabic  ; ‎ Nuwamba 1977 - 12 Nuwamba 2019) ya kasance shugaban ƙungiyar Islamic Jihad a Palestine (PIJ). [1] A ranar 12 ga Nuwamban shekarar 2019, Dakarun tsaron Isra'ila (IDF) sun kashe Abu al-Ata da matarsa a wani hari da aka kai musu, wasu 'ya'yansu huɗu da makwabcinsu kuma an ruwaito sun jikkata. Kashe-kashen ya haifar da rikici tsakanin Isra'ila da Falasdinawa . [2] [3] Khalil Bathani ya zama sabon shugaban PIJ. [4]

Al-Quds Brigades

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Al-Ata a ranar 25 ga Nuwamban shekarar 1977 a Shuja'iyya . Ya shiga Al-Quds Brigades, wani reshe mai ɗauke da makamai na Harkar Jihad Islami a Palastinu, a cikin 1990, [5] daga baya ya zama shugaban kungiyar. [6] Rundunar tsaron Isra'ila (IDF) ta ce, kafin mutuwarsa, Abu al-Ata ya ba da umurni ga yunkurin PIJ a arewacin yankin Zirin Gaza, kuma yana da alhakin hare-haren da aka kai wa Isra'ila a cikin shekara ta 2019, kamar makamai masu linzami zuwa birnin Sderot na Isra'ila a watan Agusta, da kuma birnin Ashdod a watan Satumba. A cewar IDF, Abu al-Ata ya shirya kai wasu hare-hare a nan gaba. [7]

A ranar 12 ga Nuwamban shekara ta 2019, IDF ta kashe Abu al-Ata a wani harin da ta kai ta sama. Aikin ya dogara ne akan takamaiman bayanan sirri da Shin Bet ya bayar. [8] An fara arangama tsakanin Gaza da Isra'ila bayan mutuwarsa .[2] [3]

  1. Lieber, Dov (12 November 2019). "Israel Kills Islamic Jihad Leader, Prompting Gaza Rocket Attack". The Wall Street Journal (in Turanci). Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 12 November 2019.
  2. 2.0 2.1 Carey, Andrew; Khadder, Kareem; Qiblawi, Tamara (12 November 2019). "Islamic Jihad leader killed in Israeli air strike". CNN. Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 12 November 2019. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  3. 3.0 3.1 Trew, Bel (12 November 2019). "Rocket sirens sound in Tel Aviv after Israel kills Islamic Jihad leader in Gaza". The Independent. Retrieved 13 November 2019. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Independent" defined multiple times with different content
  4. Joffre, Tzvi (December 26, 2019). "IAF strikes Hamas in the Gaza Strip, after rocket forces PM offstage". The Jerusalem Post. Archived from the original on 2020-02-14. Retrieved 2020-02-20.
  5. Rasgon, Adam; Gross, Judah Ari (12 November 2019). "Slain Islamic Jihad commander rocketed to prominence in year before his death". The Times of Israel (in Turanci). Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 2019-11-14.
  6. Ahronheim, Anna (12 November 2019). "Who was Islamic Jihad's Baha Abu al-Ata and why did Israel want him dead? - Arab-Israeli Conflict - Jerusalem Post". The Jerusalem Post. Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 12 November 2019.
  7. "Israel kills powerful Islamic Jihad commander Abu al-Ata in targeted Gaza strike". The Times of Israel (in Turanci). 12 November 2019. Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 12 November 2019.
  8. Carey, Andrew; Khadder, Kareem; Qiblawi, Tamara (12 November 2019). "Islamic Jihad leader killed in Israeli air strike". CNN. Archived from the original on 12 November 2019. Retrieved 12 November 2019.