Jump to content

Bahru Zewde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bahru Zewde
Rayuwa
Haihuwa 1947 (76/77 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Makaranta School of Oriental and African Studies, University of London (en) Fassara
Jami'ar Addis Ababa
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi
Employers Jami'ar Addis Ababa
Kyaututtuka

Bahru Zewde an haife shi a shekara ta 1947 a Addis Ababa, masani ne a fannin tarihi ne kuma marubuci ɗan ƙasar Habasha.[1] Ya yi rubuce-rubuce da yawa game da tarihin Habasha na zamani (1855 zuwa yanzu) kuma a yanzu malami ne na farko a Jami'ar Addis Ababa inda ya taɓa zama Shugaban Sashen Tarihi da Daraktan Cibiyar Nazarin Habasha.[2]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya sami BA a Tarihi tare da distinction daga Jami'ar Haile Selassie I (yanzu ana kiranta Jami'ar Addis Ababa) a shekara ta 1970 ya samu Ph.D. a fannin tarihin Afirka daga Makarantar Gabas da Nazarin Afirka (School of Oriental and African Studies) a Jami'ar London a shekarar 1976.[1] 

Baya ga shi farfesa ne a Jami'ar Addis Ababa, Zewde ya kasance malami mai ziyara a Jami'ar Illinois a Urbana-Champaign a shekara ta 1992 da Jami'ar Hamburg a shekara ta 2002.[3] Har ila yau, ya yi abokantaka a Kwalejin Burtaniya, Jami'ar Oxford, da Gidauniyar Japan.[4]

wallafe-wallafen da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tarihin Habasha ta zamani 1855- 1991 . Suffolk: James Currey . 1991.[5]
  • Pioneers of Change In Ethiopia: the Reformist Intellectuals of the Early Twentieth Century. Athens: Jami'ar Ohio Press. 2002; Oxford: James Currey. 2002.
  • 'Between the Jaws of Hyenas': A Diplomatic History of Ethiopia 1876-1896. Wiesbaden: Harrassowitz. 2002., editor..[6]
  • Land, Gender and the Periphery: Themes in the History of Eastern and Southern Africa. Addis Ababa: Organisation for Social Science Research in Eastern and Southern Africa. 2005., editor..
  • Documenting the Ethiopian Student Movement: an Exercise in Oral History. Addis Ababa: Forum for Social Studies. 2010..
  • Documenting the Ethiopian Student Movement: an Exercise in Oral History. Addis Ababa: Forum for Social Studies. 2010.
  • Society & State in Ethiopian History. Los Angeles: TSEHAI Publishers. 2012..
  • The Quest for Socialist Utopia: The Ethiopian Student Movement, c. 1960-1974. Suffolk: James Currey. 2014.[7]
  1. 1.0 1.1 "FELLOWS Bahru Zewde, Ph.D." Wissenschaftskolleg zu Berlin. 2010. Archived from the original on 2019-01-23.
  2. "EDITOR Bahru Zewde". African Books Collective. 2015.
  3. "EDITOR Bahru Zewde". African Books Collective. 2015.
  4. "EDITOR Bahru Zewde". African Books Collective. 2015.
  5. "Bahru Zewde Overview". WorldCat. Archived from the original on 2023-01-21.
  6. "The Institute of Ethiopian Studies: Vehicle of Research and Repository of National Heritage". UCLA African Studies Center. 2006.
  7. "The Institute of Ethiopian Studies: Vehicle of Research and Repository of National Heritage". UCLA African Studies Center. 2006.