Bam din Musayyib na 2005

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBam din Musayyib na 2005
Map
 32°47′N 44°17′E / 32.78°N 44.29°E / 32.78; 44.29
Iri bomb attack (en) Fassara
Kwanan watan 16 ga Yuli, 2005
Wuri Musayyib (en) Fassara
Adadin waɗanda suka rasu 100
Adadin waɗanda suka samu raunuka 150

Harin Bam din Musayyib na 2005 harin kunar bakin wake ne a wata kasuwa a Musayyib, Iraki, wani gari mai nisan mil 35 kudu da Bagadaza a ranar sha shida ga watan Yulin 2005.

Maharin ya tayar da bama-baman da ke jikinsa a wata kasuwa mai cunkoson jama'a, inda daruruwan mutane suka zo yin cefane kuma suka gauraya bayan tsananin zafin ranar ya lafa. Harin ya faru ne a lokacin da wata tankar mai dauke da gas din girki ke wucewa, lamarin da ya haifar da mummunar gobara da ta lalata gine-gine da dama, ciki har da wani masallacin Shi'a da ke kusa inda masu ibada ke fitowa daga sallar magariba.

Hanyoyin hadin wake[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]