Jump to content

Banele Sikhondze

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Banele Sikhondze
Rayuwa
Haihuwa Eswatini, 28 ga Yuni, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Manzini Wanderers F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya


Banele Sikhondze, (an haife shi ranar 28 ga watan Yuni, a shikara na 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, na kasar Liswati wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kungiyar Mbombela United da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Eswatini. [1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan ya taka leda a baya a ƙungiyoyin Manzini Wanderers, Manzini Sundowns da Mbabane Swallows, [2] Sikhondze ya koma kungiyar Polokwane City ta Afirka ta Kudu a lokacin bazara na 2018, da farko kan yarjejeniyar shekara guda. A cikin watan Janairu 2020, Sikhondze ya bar Polokwane City zuwa Mbombela United.[3]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sikhondze ya fara buga wa Eswatini wasa a ci 1-0 da Guinea a ranar 5 ga watan Yuni 2016. [4]

  1. "Banele Sikhondze" . National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 3 July 2020.
  2. "Banele Sikhondze" . worldfootball.net . Retrieved 3 July 2020.
  3. Ntiwane, Qondile (14 May 2018). " 'Pupu' signs for Polokwane City" . Eswatini Observer . Retrieved 3 July 2020.
  4. Phiri, Nomalungelo (11 January 2020). " 'Pupu' joins Mbombela United" . Eswatini Observer . Retrieved 3 July 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]