Jump to content

Barikanchi Pidgin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Barikanchi Pidgin
  • Barikanchi Pidgin
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 bxo
Glottolog bari1241[1]

Barikanchi Pidgin, Barikanci, ko Bastard Hausa pidgin ne na harshen Hausa da ake magana da shi a Najeriya.[2] Rundunar sojin Najeriya na amfani da Barikanci wajen tabbatar da ƙyaƙƙyawar alaƙa tsakanin jami’an sojan da ke da bambancin harshe.

A rundunar sojin Najeriya, yawancin mambobin sun fito ne daga yankin arewacin ƙasar. Wannan ya sa harshen Hausa ya zama harshen da ya share fagen pidgin Hausa, wanda aka fi sani da Hausar bariki.[3] Harshen ya samo asali ne a barikin Sojojin Burtaniya da ke arewacin Najeriya a farkon karni na 20, kuma anyi amfani da shi a matsayin yare a tsakanin 'ƴan Najeriya masu bambancin harshe.

Kasancewarsa yaren soja, galibi ya sa ana magana da shi a barikin soja. Barikanci an samo shi ne daga kalmar bariki, ma'ana bariki.[4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Barikanchi Pidgin". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Cristiana Fiamingo (2000). L'Africa subsahariana: ambiente, storia, strutture di potere, lingue, popoli, religioni, cronologia, glossario. Edizioni Pendragon. pp. 77–. ISBN 978-88-8342-034-4. Retrieved 17 September 2011.
  3. Pidginization and Creolization of Languages. CUP Archive. 1971. pp. 518–. GGKEY:07X8JT2JN9L. Retrieved 17 September 2011.
  4. Bede Osaji (1979). Language survey in Nigeria. Centre international de recherche sur le bilinguisme. Retrieved 17 September 2011.