Jump to content

Bashir Babale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bashir Babale ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Minjibir/Ungogo a jihar Kano. An zaɓe shi a matsayin ɗanjam’iyyar All Progressives Congress a shekarar 2011 kuma ya yi aiki har zuwa shekara ta 2019. [1] [2] [3] [4]

  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2015-10-02. Retrieved 2025-01-04.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  3. Ambassador, National (2017-11-30). "Babale Bashir - National Ambassador News" (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  4. Nigeria, Ripples (2018-12-19). "Reps 'quarrel' while awaiting Buhari Budget presentation". Latest Nigeria News | Top Stories from Ripples Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.