Batukeshwar Dutt
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Kanpur, 18 Nuwamba, 1910 |
| ƙasa |
Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) |
| Mutuwa | New Delhi, 20 ga Yuli, 1965 |
| Makwanci | Punjab (Indiya) |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
revolutionary (en) |
| Mamba |
Hindustan Socialist Republican Association (en) |
| Fafutuka |
Indian independence movement (en) |

Batukeshwar Dutt (18 ga Nuwamba shekara ta 1910 – 20 July 1965) ya kasance ɗan juyin juya halin Indiya. Ya ƙirƙiro kuma ya shirya fashewar bama-bamai a duk faɗin Indiya. An tura shi kurkuku har abada. Ya ci gaba da yajin cin abinci da yawa, koda lokacin da yake kurkuku. Fursunoni da yawa sun ci zarafinsa. An haifeshi a Kanpur, British India.

Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Dutt ya mutu a New Delhi, Indiya daga doguwar rashin lafiya, yana da shekaru 54.
Sauran yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Media related to Batukeshwar Dutt at Wikimedia Commons