New Delhi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
New Delhi.

New Delhi (da Hausanci : Sabon Delhi) babban birnin kasar Indiya ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 26,454,000 (miliyan ashirin da shida da dubu dari huɗu da hamsin da huɗu ). An gina birnin New Delhi a shekara ta 1911.