Jump to content

Harshen Punjab

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Punjab
پنجابی — ਪੰਜਾਬੀ — Panjabi
'Yan asalin magana
harshen asali: 125,000,000 (2021)
Shahmukhi (en) Fassara, Gurmukhi (en) Fassara, Urdu orthography (en) Fassara, Mahajani (en) Fassara, Informal Roman Urdu (en) Fassara, Devanagari (en) Fassara da Punjabi Braille (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 pan pnb

Punjabi (IPAc-en|p|ʌ|n|ˈ|dʒ|ɑː|b|i;[1] Gurmukhi: a harshen |pa|ਪੰਜਾਬੀ ana fassarawa da |pa|pãjābī; Shahmukhi: Nastaliq|پنجابی da kuma |pa|ALA-LC|paṉjābī)[2] Harshe ne da ake kira da Harshen Indo Aryan kuma yana da sama da mutane miliyan 100 masu amfani da shi a kasashen dake tsakanin Indiya da wadanda ke wasu kasashen duniya baki daya. Harshen asali ne ga mutanen Punjabi dama wasu kananan kabilu da ke cikin jihar Punjab dake tsakanin Kasar Indiya, Wanda ya kai tun Daga arewa cin Indiya har zuwa Kasar Pakistan.

A shekara ta 2015, Punjabi shi ne na 10 a cikin yaruka masu yawan masu magana da shi a duk duniya. Shi ne harshen da aka fi amfani da shi a Pakistan, kuma na 11 a jerin harsunan da aka fi amfani da shi a kasar Indiya, kuma na uku (3) da ake amfani da shi a yankin kasashen Indiya. A kasar kanada, shi ne harshe na biyar da aka fi amfani da shi bayan harshen Turanci , da Faransanci , da Mandarin da kuma Cantonese. Kuma akwai masu yaren da dama a Daular Larabawa, da Amurika, da United Kingdom, Austaraliya, New Zealand, Italiya, da kuma kasar Netherlands.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Laurie Bauer, 2007, The Linguistics Student's Handbook, Edinburgh
  2. cite book |last1=Kachru |first1=Braj B. |last2=Kachru |first2=Yamuna |last3=Sridhar |first3=S. N. |title=Language in South Asia |url=https://books.google.com/books?id=O2n4sFGDEMYC&pg=PA128 |accessdate=24 October 2014 |date=27 March 2008 |publisher=Cambridge University Press |isbn=978-1-139-46550-2 |page=128 |quote=Sikhs often write Punjabi in Gurmukhi, Hindus in Devanagari, and Muslims in Perso-Arabic. |deadurl=no |archiveurl=https://web.archive.org/web/20160610070631/https://books.google.com/books?id=O2n4sFGDEMYC&pg=PA128 |archivedate=10 June 2016 |df=dmy-all