Jump to content

Benedicta Ajudua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benedicta Ajudua
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuli, 1980 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Benedicta Ajudua (an haife ta ranar 10 ga watan Yulin,shekarar 1975). `ƴar tseren kasar Nijeriya ce wanda ta ƙware a cikin tseren mita 100.

Matsayi[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kare a matsayi na bakwai a gasar tseren mita 4 x 400 a gasar Olympics ta bazara ta 2000 tare da abokan aikinta Glory Alozie, Mercy Nku da Mary Onyali.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]