Jump to content

Benin at the 1980 Summer Olympics

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Benin ta fafata a gasar Olympics ta bazara ta Shekarar 1980 a kasar Moscow, USSR . Kasar ta samu nasarar gurbin wasannin Olympics bayan ta rasa Wasannin Olympics na bazara na 1976. A baya, kasar ta kamala gasar a matsayin Dahomey .

Maza
Athlete Event Qualification Final
Distance Position Distance Position
Henri Dagba Triple jump 14.71 18 did not advance
Inoussa Dangou Javelin Throw 63.56 17 did not advance
Théophile Hounou Long jump 7.07 26 did not advance