Jump to content

Benneth Nwankwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benneth Nwankwo
Rayuwa
Haihuwa Igando, 22 ga Faburairu, 1995 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto, darakta, talk show host (en) Fassara da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm11776379

Benneth Nwankwo[1] dan Najeriya ne mai daukar hoto ne kuma daraktan fina-finai. Ya fito ne daga karamar hukumar Orumba ta Arewa,a Jihar Anambra, Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.