Jump to content

Bernard Binlin Dadié

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bernard Binlin Dadié
minista

Rayuwa
HaihuwaAssinie-Mafia (en) Fassara, 10 ga Janairu, 1916
ƙasaIvory Coast
MutuwaAbidjan, 9 ga Maris, 2019
Ƴan uwa
MahaifiGabriel Dadié
Karatu
MakarantaÉcole normale William-Ponty (mul) Fassara
HarsunaMiddle French (en) Fassara
Sana'a
Sana'amaiwaƙe, marubuci, ɗan siyasa, marubin wasannin kwaykwayo da marubucin wasannin kwaykwayo
EmployersInstitut français d'Afrique noire (en) Fassara  (1936 -  1947)
Muhimman ayyukaClimbié (en) Fassara
Patron de New-York (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaAcadémie des sciences d'outre-mer (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaRally na Dimokuradiyyar Afirka
Q2993165 Fassara
Bernard Dadié
Dadié da Ahossa

Bernard Binlin Dadié (10 Janairu 1916 - 9 Maris shekarar 2019) marubuci ne ɗan Ivory Coast, marubucin wasan kwaikwayo, mawaƙi, kuma mai gudanarwa. Ya kasance Ministan Al'adu a gwamnatin Ivory Coast daga 1977 zuwa 1986. An haife shi a Assinie, Ivory Coast. Ya rubuta labarai na tatsuniyoyi game da mulkin mallaka .[1]

An ga ayyukan Dadié a cikin fim ɗin Steven Spielberg na 1997 Amistad inda aka yi amfani da rubutun baitukan waƙar Dadié, "Ku bushe Hawaye, Afrika" ("Sèche Tes Pleurs") don waƙar suna iri ɗaya.

Bernard Binlin Dadié

Ya cika shekaru 100 a cikin Janairun 2016 kuma ya mutu a Abidjan a ranar 9 ga Maris 2019 yana da shekara 103. [2]

Bernard Binlin Dadié

Dadié ya sami lambobin yabo da yawa don girmama aikinsa na rubutu, tare da ɗayan na ƙarshe shine Grand Prix des Mécènes na GPLA a cikin 2016.[3]

Manyan ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. ↑ https://www.jstor.org/stable/3992675
  2. ↑ Deuil : l'écrivain Bernard Dadié est décédé
  3. ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Special:BookSources/978-0-415-23019-3