Bikin Fina-finan da ba’a Magana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Infotaula d'esdevenimentBikin Fina-finan da ba’a Magana

Iri film festival (en) Fassara
Validity (en) Fassara 2010 –
Wuri Odesa (en) Fassara
Ƙasa Ukraniya

Yanar gizo mutenightsfestival.com

Bikin Mute Nights wato Daren Shiru Ukraine) ko kuma Bikin Fina-finan da ba’a magana da kuma Wakokin Zamani, wani bikin fina-finai ne na shekara-shekara, wanda ake gudanar dashi a Odessa, Ukraine a karshen mako na uku na Yuni,.[1][2][3][4][5][6][7] wanda Ivan da Yuriy Lypa Charitable Foundation suke shiryawa tare da Hukumar Fina-finai ta Jihar Ukraine. An fara gudanar da bukukuwan bude bikin a karo na farko a cibiyar fasaha ta Korobchinsky a ranar 18 ga Yuni, 2010.[8]

Manufa[gyara sashe | gyara masomin]

An yi niyyar gudanar da bikin ne don taimakawa wajen yaɗawa da kuma sake jaddada tsaffin fina-finan da ba’a magana na duniya ta hanyar sauyasu acikin salon kiɗa na zamani, waɗanda masu fasaha na Turai da mawakan Ukraine suke yi, da kuma dawo da mahallin fasaha na zamani zuwa fina-finan Ukraine avant-garde na Alexander Dovzhenko ., Dziga Vertov, Ivan Kavaleridze, Heorhiy Stabovyi da dai sauransu.[4][9]

Biki[gyara sashe | gyara masomin]

Ana gudanar da bikin ne ta kafafen yanar gizo kuma yana gudana na tsawon kwanaki biyu a jirgin ruwa na Odessa yacht-club. Kasancewar an fara kirkirar fina-finan kasar Ukraine ne a Odessa, birnin da aka zaba a matsayin wuri, inda za’a rika gudanar da Bikin.[2][3][9][10]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Немое кино в Одессе будут показывать под открытым небом (фото) (Ukrainian)". Odessa Daily. June 19, 2010. Retrieved June 3, 2011.
  2. 2.0 2.1 Німі ночі: Українське німе": 18 червня відкрився Фестиваль німого кіна та сучасної музики в Одесі (Ukrainian language)". Kino Kolo. June 18, 2010. Retrieved June 3, 2011.
  3. 3.0 3.1 "Афиша / Фестиваль німого кіно та сучасної музики "Німі ночі: Українське німе" (Ukrainian)". 048. Retrieved June 3, 2011.
  4. 4.0 4.1 "Mute Nights Silent Film Festival". Rhiz. Archived from the original on 3 October 2011. Retrieved 3 June 2011.
  5. ""Німі ночі: Українське німе": Фестиваль німого кіна та сучасної музики в Одесі (Ukrainian)". Kino Kolo. April 21, 2010. Archived from the original on March 2, 2023. Retrieved June 3, 2011.
  6. "Українці побачать "німі ночі" (Ukrainian)". Tochka. June 15, 2010. Retrieved June 3, 2011.
  7. "Немой киноавангард (Ukrainian)". Telegrafua. Mar 31, 2011. Retrieved June 3, 2011.
  8. Фестиваль німого кіно "Німі ночі: Українське німе", Одеса, Одесса (Ukrainian)". Tusovki. June 19, 2010. Retrieved June 3,2011.
  9. 9.0 9.1 Німі ночі: українське німе (Ukrainian)". Korydor. June 14, 2010. Archived from the original on August 19, 2011. Retrieved June 3, 2011.
  10. Фестиваль німого кіно та сучасної музики "Німі ночі: Українське німе" (Ukrainian)". Today. June 19, 2010. Retrieved June 3, 2011.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]