Bill Antonio
Appearance
Bill Antonio | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Harare, 3 Satumba 2002 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Bill Leeroy Antonio (an haife shi ranar 3 ga watan Satumba 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin winger a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Dinamos ta Zimbabwe, da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zimbabwe.[1]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Antonio ya buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Zimbabwe a ci 1-0 2022 na cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA a Afirka ta Kudu a ranar 11 ga watan Nuwamba 2021.[2] Ya kasance cikin tawagar 'yan wasan kasar Zimbabwe a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar ta 2021.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bill Antonio at National-Football-Teams.com
- Bill Antonio at Soccerway