Jump to content

Bineta Diédhiou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bineta Diédhiou
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 8 ga Janairu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Bineta Diedhiou (an haife shi ranar 8 ga watan Janairun 1986) ƙwararriyar ƴar wasan Taekwondo ce ta Senegal. Ta ci lambar tagulla a nauyin fuka-fuki (- 59 kg) a Gasar Taekwondo ta Duniya a cikin shekarar 2005 a Madrid. Diedhiou ya ɗauki tutar Senegal a bikin buɗe gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2008.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]