Jump to content

Bishara Wakim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bishara Wakim
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 5 ga Maris, 1890
ƙasa Misra
Mutuwa 30 Nuwamba, 1949
Karatu
Makaranta Collège des Frères (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta da jarumi
IMDb nm0906863

Bishara Wakim (Larabci: بشارة واكيم ) (A watan Maris biyar 5, shekarar alif 1890-Nuwamba 30, 1949) darakta kuma ɗan wasan kwaikwayo na Masar an haife shi a Faggala, Alkahira a shekarar alif dubu daya da takwas da casa'in 1890.[1]

Sunansa na ainihi Bisharah Yoakim ya yi karatu a Collège-des-Frères (Bab-El-Louk), ya kasance ɗan Katolika na Girka, a cikin shekarar alif dubu daya da dari tara da goma sha bakwai 1917 ya kammala karatu daga Makarantar Shari'a kuma ya fara rayuwarsa a matsayin lauya.[1]

Ya fara wasan kwaikwayo a matsayin memba na kungiyar wasan kwaikwayo Abdul Rahman Rushdi, sannan memba ne na kungiyar wasan kwaikwayo ta George Abiad, sannan tare da jarumin Masar Youssef Wahbi a rukuninsa na wasan kwaikwayo na Ramses. Daga nan sai ya koma gidan wasan kwaikwayo na Mounira El Mahdeya a matsayin ɗan wasan kwaikwayo, darekta da darektan fasaha.

Bishara Wakim da gwamnatin Masar ta karrama shi saboda irin nasarorin da ya samu a fagen fina-finai da wasan kwaikwayo, ya taka rawar gani da ɗan wasan Lebanon a mafi yawan fina-finan Masar na shekaru talatin da arba'in.

Bishara Wakim ta yi fina-finai kusan 381 a sinimar Masar.

Bishara Wakim ya rasu a ranar 30 ga watan Nuwamba, 1949.[1]

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1923 Barsoum Looking for a Job
  • 1934 the son of the people
  • 1936 radio song
  • 1945 beginning of the month
  • 1943 the son of the country
  • 1947 the son of the Middle
  • 1941 triumph of youth
  • 1942 Ibn El-balad
  • 1942 Bahbah Baghdad
  • 1947 Alpremo
  • 1947 Lebanese University
  • 1946 I'm not an angel
  • 1946 game of the six
  • 1942 if you're rich
  • 1945 great artist
  • 1947 Baghdad, Cairo
  • 1947 Qublni Oh Father
  • 1945 Love story
  • 1943 issue of the day
  • 1947 Alby Dalily
  • 1947 and my heart weep
  • 1945 bloody hearts
  • 1947 Alohm mask
  • Jerin Masarawa