Biu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgBiu

Wuri
 10°36′40″N 12°11′42″E / 10.6111°N 12.195°E / 10.6111; 12.195
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a Nijeriyajihar Borno
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Biu karamar hukuma ce dake jihar Borno. Mafiya yawan masu zama a garin Biu baburawa ne da kanuri da Marghi, kuma akwai wasu yaruka kamar Hausawa da sauransu.