Bixente Lizarazu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bixente Lizarazu
Rayuwa
Cikakken suna Bixente Jean-Michel Lizarazu
Haihuwa Saint-Jean-de-Luz (en) Fassara, 9 Disamba 1969 (54 shekaru)
ƙasa Faransa
Ƴan uwa
Abokiyar zama Claire Keim (en) Fassara  (ga Yuli, 2006 -
Ma'aurata Claire Keim (en) Fassara
Ahali Peyo Lizarazu (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, Mai shirin a gidan rediyo, mai sharhin wasanni da skeleton racer (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 69 kg
Tsayi 1.69 m
Employers RTL (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm1126600

Bixente Lizarazu (an haife shi a shekara ta 1969 a garin Saint-Jean-de-Luz, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1992 zuwa shekara ta 2004.

Bixente Lizarazu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]