Bola Are
Appearance
Bola Are | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Bola Are |
Haihuwa | Ekiti ta Yamma, 1 Oktoba 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ibadan St. John's University (en) |
Matakin karatu |
doctorate (en) diploma (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Artistic movement | gospel music (en) |
Kayan kida | murya |
Bola Are (An haife ta ranar 1 ga watan Oktoba, 1954) a karamar hukumar Ekiti ta Yamma dake jihar Ekiti. mawakiyar Nijeriya ce.