Bosso (Nijeriya)
Appearance
Bosso | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Neja | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 203,134 (2006) | |||
• Yawan mutane | 127.6 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,592 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 920 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Bosso: Karamar Hukuma ce dake Jihar Neja a Nijeriya. Wace take da shalkwata a maikunkele.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.