Jump to content

Bound (fim na 2018)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bound (fim na 2018)
Asali
Lokacin bugawa 2018
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 125 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Frank Rajah Arase
External links

Bound, fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya wanda aka yi a shekarar 2018, kuma Frank Rajah Arase ya ba da umarni shirin, sai Lilian Afegbai ya shirya-(produced).[1][2] Fim din ya haɗa taurari da suka haɗa da; Rita Dominic da Enyinna Nwigwe a matsayin jagororin shirin, yayin da Joyce Kalu, Nicole Banner, Duke Emmanuel, da Neye Balogun suka ba da gudummawa. [3] Fim ɗin ya ta'allaka ne kacokan a kan Chinenye, wata kyakkyawar mace ƴar shekara 35, mai sana'a kuma ba ta iya yin aure ba, amma ta hadu da Elochukwu wanda su kayi soyayya.[4][5]

An dauki fim din a Enugu, Najeriya. Fim ɗin ya yi fice a ranar 16 ga watan Maris 2018 a Filmhouse IMAX Cinema Lekki, Legas.[6] Fim ɗin ya sami ra'ayoyi daban-daban daga masu suka kuma an nuna shi a duk faɗin duniya.[7] Fim din ya lashe kyautar Mafi kyawun Harshen Indigenous (Igbo) a 2018 Africa Magic Viewers Choice Awards.[8][9]

  1. "Lilian Afegbai makes production debut with 'Bound'". Punch Newspapers (in Turanci). 2018-03-11. Retrieved 2021-10-04.
  2. Filmstarts. "Bound (The Movie)" (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-04.
  3. BellaNaija.com (2018-02-06). "Must Watch Trailer! Rita Dominic, Eyinna Nwigwe, Joyce Kalu star in "Bound"". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  4. nollywoodreinvented (2018-02-09). "COMING SOON: Bound". Nollywood Reinvented (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  5. Onuorah, Vivian (2018-04-12). "STAR ACTRESS LILIAN AFEGBAI PREMIERES NEW MOVIE BOUND @IMAX CINEMA". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  6. "Lilian Afeghai debut movie, bound, hits the cinemas". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-03-17. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  7. "Star showdown as Lilian Afegbai's 'Bound' premieres". Vanguard News (in Turanci). 2018-03-14. Retrieved 2021-10-04.
  8. ""Tatu," "Banana Island Ghost," "Isoken," Odunlade Adekola, Dakore Akande among nominees".
  9. "AMVCA 2018: Full list of winners".

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]