Boy Called Twist
Appearance
Boy Called Twist | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2004 |
Asalin suna | Boy Called Twist |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Filming location | Afirka ta kudu |
Direction and screenplay | |
Darekta | Timothy Greene |
Samar | |
Mai tsarawa | Steven Markovitz (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Murray C. Anderson (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Boy Called Twist, wani fim ne na shekarar 2004 wanda ya ba da labarin wani yaro mai gararamba a titin birnin Cape Town, bisa ga littafin Charles Dickens 'classic 1838 Oliver Twist . Shi ne fim na farko da Timothy Greene ya bada Umarni. Taimakawa don fim ɗin ya ƙunshi ƙananan gudummawa daga hannun masu zuba jari, wanda ya haifar da jerin Associate Producers mafi ɗadewa a cikin tarihin silima. [1]
Saki
An saki fim ɗin ranar 18 ga watan Nuwamba 2004.
Yan wasan kwaikwayo
Jarrid Geduld a matsayin Twist
Bart Fouche a matsayin Bill Sikes
Lesley Fong a matsayin Fagan
Kim Engelbrecht a matsayin Nancy
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ See the article "Timothy Greene" for details of fundraising for the film.