Brandon Mason
Brandon Mason | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Brandon Alexander Mason | ||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Westminster (en) , 30 Satumba 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Brandon Alexander Mason (an haife shi a ranar 30 ga watan Satumbar shekara ta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan baya na kungiyar wealdstone ta Ƙasa[1]
Ayyukan kulob dinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Watford
[gyara sashe | gyara masomin]bayan ya kammala kungiyar matasa ta watpford, an ba Mason kwangila cikin yan kwallo kwararru tun kafin kakar 2016-17. [2] Ya fara buga Gasar firimiya a watford a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 2017 a wasan da aka yi da tottenham hotspur.[3]Daga nan sai ya fara bugawa Watford wasa na farko a gasar cin kofin FA da suka yi da burton albion kwanaki shida bayan haka, inda ya zira kwallaye ma kungiyar Christian Kabasele.[4]
A watan Janairun 2018, Mason ya shiga kungiyar dundee united ta kasar Scotland har zuwa karshen kakar 2017-18. [5] Ya fara bugawa kulob din wasa na farko a wasan da aka yi da 6-1 a falkirk a ranar 6 ga watan Janairu, amma ya sake buga wasan daya ne kawai ga kulob din.[6] Daga baya Watford ta sake shi a ƙarshen kakar.[7]
Birnin Coventry
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Yulin 2018, brandon Mason ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da sabuwar kungiyar League One ta Coventry City . [8] Ya buga wasan sa na farko ga "Sky Blues" a ranar 4 ga watan Agusta 2018 a wasan da aka yi da scunthorpe united 2-1 a gida.[9]
A watan Satumbar 2019 ya sanya hannu kan sabon kwangilar ta shekaru uku tare da Coventry . [10] Mason ya shiga kungiyarfirayim mnista na scotland wato st mirren a kan rancen kakar wasa a ranar 5 ga Oktoba 2020 kuma ya ci gaba da yin wasanni 13 a duk gasa.[11] Coventry City ce ta sake shi a watan Agustan 2021.[12]
Milton Keynes Dons
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 18 ga watan Maris na shekara ta 2022, Mason ya shiga kungiyar Milton Keynes Dons ta League One a kan kwangilar gajeren lokaci, da farko a matsayin dan baya na hagu danial havie. [13] bai buga wasa ko daya ga kulob din kuma daga baya ya zama daya daga cikin 'yan wasa shida da aka saki a ƙarshen kakar 2021-22.[14]
Garin Crawley
[gyara sashe | gyara masomin]Mason ya sanya hannu a kulob din Crawley Town na EFL League Two a kan yarjejeniyar shekaru biyu a watan Yulin 2022 bayan jarabashi da akayi a kulob ɗin.[15]
Wealdstone
[gyara sashe | gyara masomin]Mason ya sanya hannu a kulob din wealdstone na National League a watan Oktoba 2023 bayan gwajin gwaji a kulob ɗin.[16]
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | National Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Watford | 2016–17 | Premier League | 2 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | — | 4 | 0 | |
Dundee United (loan) | 2017–18 | Scottish Championship | 1 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | — | 2 | 0 | |
Coventry City | 2018–19 | League One | 25 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | 28 | 0 |
2019–20 | League One | 11 | 0 | 3 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 17 | 0 | |
2020–21 | Championship | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | — | 1 | 0 | ||
Total | 36 | 0 | 4 | 0 | 2 | 0 | 4 | 0 | 46 | 0 | ||
St. Mirren (loan) | 2020–21 | Scottish Premiership | 8 | 0 | 1 | 0 | 4 | 0 | — | 13 | 0 | |
Milton Keynes Dons | 2021–22 | League One | 0 | 0 | — | — | 0 | 0 | 0 | 0 | ||
Crawley Town | 2022–23 | League Two | 12 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 12 | 0 |
Career total | 59 | 0 | 8 | 0 | 6 | 0 | 4 | 0 | 77 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Squads for 2016/17 Premier League confirmed". Premier League. 1 September 2016. Retrieved 2 January 2017.
- ↑ "Brandon Mason". Watford F.C. Archived from the original on 9 October 2017. Retrieved 2 January 2017.
- ↑ "Watford 1–4 Tottenham". Watford F.C. 1 January 2017. Archived from the original on 2 January 2017. Retrieved 1 January 2017.
- ↑ "Watford 2–0 Burton Albion". BBC Sport. 7 January 2017. Retrieved 7 January 2017.
- ↑ "Brandon Mason joins Dundee United on loan". Dundee United Football Club. Dundee United F.C. 5 January 2018. Retrieved 5 January 2018.
- ↑ Crawford, Kenny (6 January 2018). "Falkirk 6–1 Dundee United". BBC Sport. Retrieved 7 January 2018.
- ↑ Matthews, Anthony (7 July 2018). "Mason makes Sky Blues move". Watford Observer. Retrieved 13 August 2018.
- ↑ Matthews, Anthony (7 July 2018). "Mason makes Sky Blues move". Watford Observer. Retrieved 13 August 2018.
- ↑ Bayliss, Jake (4 August 2018). "Report: Sky Blues 1–2 Scunthorpe United". Coventry City F.C. Retrieved 10 September 2018.
- ↑ "Brandon Mason: Coventry City defender signs new contract". BBC Sport. 6 September 2019. Retrieved 21 November 2019.
- ↑ "BRANDON MASON JOINS ON LOAN FROM COVENTRY CITY". St Mirren F.C. 5 October 2020. Retrieved 5 October 2020.
- ↑ "Brandon Mason leaves Coventry City". Coventry City. Retrieved 31 August 2021.
- ↑ "Mason joins MK Dons". Milton Keynes Dons. 18 March 2022. Retrieved 18 March 2022.
- ↑ "Retained list". Milton Keynes Dons. 18 May 2022. Retrieved 18 May 2022.
- ↑ "Crawley sign Brandon Mason". crawleytownfc.com. Crawley Town F.C. 22 July 2022. Retrieved 22 July 2022.
- ↑ "NEW SIGNING | Mason joins Stones". www.wealdstone-fc.com. 13 October 2023. Retrieved 13 October 2023.