Bryan Cassidy
Bryan Cassidy | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Dorset and East Devon (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Dorset East and Hampshire West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Dorset East and Hampshire West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Leicester, 17 ga Faburairu, 1934 | ||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||
Mutuwa | 8 ga Augusta, 2023 | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Bryan Michael Deece Cassidy (an haife shi a ranar 17 Fabrairu 1934) tsohon ɗan siyasa ne a Biritaniya, wanda ya rike matsayin ɗan Majalisar Tarayyar Turai.
Karatu da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Cassidy ya yi karatu a Kwalejin Ratcliffe sannan a Kwalejin Sidney Sussex, Cambridge. Ya yi aiki a matsayin darekta na ƙungiyar kasuwanci, ya kuma kasance mai himma a cikin Jam'iyyar Conservative, ba tare da yin nasara ba a takarar Wandsworth ta Tsakiya a babban zaɓe na 1966. Daga 1977 har zuwa 1986, ya yi aiki a Babban Majalisar Landan.[1]
Fagen siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A zaben Majalisar Turai na 1984, an zabi Cassidy don wakiltar Dorset East da Hampshire West, yayi aiki har zuwa shekarar 1994, lokacin da aka zabe shi a Dorset da Gabashin Devon.[1] Ya tsaya takarar kujerar kudu maso yammacin Ingila wajen zaben majalisar Turai na 1999, amma ba a zabe shi ba.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. p. 6-5. ISBN 0951520857.