Buhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jaka
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na akwati
Kayan haɗi paper (en) Fassara, plastic (en) Fassara da woven fabric (en) Fassara
alkama a cikin buhu
wasan tsere ta buhu a Iraqi

Buhu ko Jaka masubi ne ko maɗaukaki mai yanayi da kaishi wanda ake amfani dashi wajan zuba hatsi, misali; masara, dawa, shinkafa, aya da sauransu. Bayan haka kuma, shi wani abune me mahimmanci da ake amfani da shi ta bangare da dama wajan sa kayayyakin zamani. Asalin samuwar buhu tarihi ne mai tsawon gaske. Ana kuma samun buhuna a yanayi da launi daban-daban kamar wanda akayi da fata da wanda aka sarrafa da leda. Akwai manya masu ɗaukar kayayyaki masu yawa na dauyin kilogiram sama da dari sannan akwai ƙanana har zuwa masu ɗaukar nauyin kamar kilogiram ɗaya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]