Bukavu
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | |||
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) ![]() | South Kivu (en) ![]() | |||
Babban birnin |
South Kivu (en) ![]() | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 60 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 1,498 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1901 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Africa Time (en) ![]() | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | mairiedebukavu.net |



Bukavu (lafazi : /bukavu/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Sud-Kivu. A shekara ta 2017, Bukavu tana da yawan jama'a miliyoni ɗaya. An gina birnin Bukavu a shekara ta 1901. Bukavu na akan tafkin Kivu ne.