Bukukuwan Idi
Iri |
national day (en) ![]() biki |
---|---|


A Musulunci, Eid ne sunan bukukuwan musulunci biyu:
- Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
- Idi ul-Adha, tunawa da yardar da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji .