Bulala
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
weapon (en) ![]() ![]() |
Amfani |
Kafar Azaba da physical restraint (en) ![]() |
Amfani wajen |
slaveholder (en) ![]() |
MCN code (en) ![]() | 6602.00.00 |
Bulala ana nufin abun horo da ake amfani da ita wajen horo. Musamman dabbobi tunba jaki da doki.
Amma wani lokacin akanyi amfani da ita gurin horon kan gararrun mutane har makarantu da yara a gida, Amma ba kamar yadda ake amfani da ita a gurin dabbobi.