Jump to content

Byron L. Johnson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Byron L. Johnson
United States representative (en) Fassara


member of the Colorado House of Representatives (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Chicago, 12 Oktoba 1917
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Englewood (en) Fassara, 6 ga Janairu, 2000
Makwanci Fairmount Cemetery (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Wisconsin–Madison (en) Fassara
Thesis director Harold Groves (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai tattala arziki
Wurin aiki Denver da Washington, D.C.
Employers University of Colorado (en) Fassara
University of Denver (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara

Byron Lindberg Johnson an haife shi ga watan Oktoba 12, shekarar 1917 - Janairu 6, 2000, malami ne Ba'amurke ne, masanin tattalin arziki kuma ɗan siyasa wanda ya yi wa'adi ɗaya a Amurka. Wakili daga Colorado daga 1959 zuwa 1961.

Rayuwar farko da Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Chicago, Illinois, duk kakannin Johnson hudu sun kasance Sweden baƙi.[1]Ya kambala karatunsa daga Oconomowoc High School, Oconomowoc, Wisconsin, a shekarar 1933.[2]

Ya sami Digiri a Zane(Arts) a Jami'ar Wisconsin – Madison a cikin 1938, kuma ya kammala Master of Arts (1940) da Ph.D. (1947) a Jami'ar Wisconsin-Madison kuma. Ya auri Catherine (Kay) Teter, na Milwaukee, Wisconsin, a cikin Oktoba, 1938.

Aiki a matsayin masanin tattalin arziki da gina gidaje

[gyara sashe | gyara masomin]

Johnson masanin tattalin arziki ne na Hukumar Lafiya ta Jihar Wisconsin daga 1938 zuwa 1942. Ya yi aiki a matsayin ma'aikaci a Ofishin Kasafin Kudi na Amurka daga 1942 zuwa 1944, kuma na Social Security Administration a Washington, D.C. daga 1944 zuwa 1947. Farfesa ne a Jami'ar Denver daga 1947 zuwa 1956.

  1. "United States Census, 1930", FamilySearch, retrieved March 9, 2018
  2. "Johnson, Byron Lindberg Biographical Information". Biographical Directory of the United States Congress. Archived from the original on June 8, 2007. Retrieved October 11, 2009.