Cabascabo
Appearance
| Cabascabo | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1968 |
| Asalin harshe | Zarma |
| Ƙasar asali | Faransa da Nijar |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Launi |
black-and-white (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Oumarou Ganda |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Oumarou Ganda |
| 'yan wasa | |
| External links | |
Cabascabo fim ne na wasan kwaikwayo na Nijar da Faransa a shekarar 1968 wanda Oumarou Ganda ya jagoranta.[1] An shigar da shi a cikin gasar 6th Moscow International Film Festival, inda ya lashe Diploma.[2]
Yin wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Oumarou Ganda a matsayin Cabascabo
- Zalika Souley a matsayin Hawa
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Cabascabo". subversivefestival. Archived from the original on 3 February 2013. Retrieved 21 December 2012.
- ↑ "6th Moscow International Film Festival (1969)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 21 December 2012.