Caren Pistorius
Appearance
Caren Pistorius | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Afirka ta kudu, 30 Satumba 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm3308569 |
Caren Pistorius (an haifeta ranar 30 watan Satumba 1990) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu da New Zealand. An fi saninta da rawar da ta taka a matsayin Rose a cikin fim ɗin 2015 Slow West.[1][2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Pistorius a Rustenburg, Afirka ta Kudu. Iyalinta sun yi ƙaura zuwa Auckland, New Zealand lokacin tana ƴar shekara 12. Ta koyi darasin wasan kwaikwayo a makaranta. Ta yi karatu a Auckland University of Technology .[3]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
2012 | The Most Fun You Can Have Dying | Chloe | |
2015 | Slow West | Rose Ross | |
2016 | The Light Between Oceans | Adult Lucy-Grace | |
2016 | Denial | Laura Tyler | |
2017 | Cargo | Laura Lorraine | |
2018 | Gloria Bell | Anne | |
2018 | Mortal Engines | Pandora Shaw | |
2020 | High Ground | Claire | |
2020 | Unhinged | Rachel Flynn | |
2023 | The Marsh King's Daughter | Beth |
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
2009 | Legend of the Seeker | Luna | Episode: "Confession” |
2012 | Hounds | Amy | 6 episodes |
2013 | The Blue Rose | Rose Harper | 8 episodes |
2013 | Paper Giants: Magazine Wars | Beth Ridgeway | 2 episodes |
2013 | Offspring | Eloise Ward | 13 episodes |
2013 | Redfern Now | Janine Myles | Episode: “Babe in Arms" |
2017 | Wake in Fright | Janette Hynes | 2 episodes |
Kyaututtuka da Ayyanawa
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Award | Category | Work | Result |
---|---|---|---|---|
2014 | Equity Ensemble Awards | Outstanding Performance by an Ensemble in a Mini-series or Telemovie | Paper Giants: Magazine Wars | Ayyanawa |
Outstanding Performance by an Ensemble Series in a Drama Series | Offspring | Ayyanawa | ||
Redfern Now | Lashewa | |||
Logie Awards | Most Popular New Talent | Offspring | Ayyanawa | |
Most Outstanding New Talent | Paper Giants: Magazine Wars | Ayyanawa | ||
2017 | Best Actress | Best Actress | Slow West | Ayyanawa |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Lesley Coffin (22 May 2015). "The Mary Sue Interview: New Zealand Actress Caren Pistorius". The Mary Sue. Archived from the original on 10 July 2015. Retrieved 2015-07-09.
- ↑ Chandra, Jessica (2013-06-20). "Who's That Girl? Get to Know Offspring and Magazine Wars Star Caren Pistorius". POPSUGAR Celebrity Australia. Archived from the original on 10 July 2015. Retrieved 2015-07-09.
- ↑ Jenny Hendrix (June 2015). "How Caren Pistorius Won the West". Interview Magazine. Archived from the original on 14 July 2015. Retrieved 2015-07-09.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Caren Pistorius on IMDb
- Media related to Caren Pistorius at Wikimedia Commons
Rukunoni:
- Commons category link from Wikidata
- Wikipedia articles with GND identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with NKC identifiers
- Pages with red-linked authority control categories
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Haihuwan 1990
- Rayayyun mutane