Castello Lukeba
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Junior Castello Lukeba | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Lyon, 17 Disamba 2002 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.84 m | ||||||||||||||||||||||
| Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||||||

Castello Lukeba Castello Junior Lukeba, wanda kuma aka fi sani da Castello Jr., an haife shi a ranar 17 ga Disamba 2002 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
